IQNA

Sabon   karatun ''Habib Sadaqat'' daga suratul Insan da Kausar

Shahararren malamin nan kuma mai karatun kur’ani dan Iran ya karanta aya ta 5 zuwa ta 18 a cikin suratul Insan da Kausar.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a daya daga cikin karatuttukansa na baya-bayan nan, Habib Sadaqat, fitaccen malami kuma makarancin kasar Iran ya karanta aya ta 5 zuwa ta 18 a cikin suratu Insan da kuma suratu Kausar.